Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya yi magana ta waya da mahaifiyar Leah Sharibu, Misis Rebecca Sharibu a shekaranjiya Laraba. Leah, dalibar makarantar sakandaren GGSTC Dapchi…