Kasashen Waje

Shugaban Gabon ya bayyana bayan shekara da shanyewar barayin jikinsa

…Ya nemi a sake zabensa a 2023 Shugaban kasar Gabon, Ali Omar Bongo ya bayyana a bainar jama’a bayan shanyewar…

1 week ago

China ta rusa kaburburan Musulmin Uighur

Kasar China ta rusa makabartun al’ummar Musulmin kabilar Uighur, inda ta tono kasusuwan matattun da aka binne shekaru aru-aru, abin…

1 week ago

Turkiyya ta fara kai wa Kurdawa hari ta sama a Syria

Jiragen yakin sama na Turkiyya sun fara kai harin bama-bamai a wasu sassan Arewa maso Gabashin Syria a yunkurin kasar…

1 week ago

An binne Robert Mugabe a kauyen Kutama

An binne tsohon Shugaban Zimbabwe Robert Mugabe a mahaifarsa da ke Kutama, makonni uku bayan mutuwarsa. Tsohon Shugaban wanda ya…

3 weeks ago

Taron Majalisar Dinkin Duniya na 74: Abubuwan da shugabannin kasashe suka tabo

Shugabannin kasashen duniya na ci gaba da jawabi a hedkwatar Majalisar Dinkin Duniya da ke birnin New York a wajen…

3 weeks ago

Boris Johnson ya sha kaye a Kotun Koli kan dage zaman majalisa

Kotun Kolin Birtaniya ta yanke hukuncin cewa shawarar da Firayi Ministan kasar Boris Johnson ya yanke ta dage zaman Majalisar…

3 weeks ago

An kama masu yunkurin juyin mulki a Ghana

Dakarun gwamnatin Ghana sun dakile wani yunkurin juyin mulki a fadar Shugaban Kasar. Jami’an tsaron kasar sun tsare wadansu mutum…

3 weeks ago

Gobara ta kashe jarirai 11 a asibiti a Aljeriya

Akalla jarirai 11 ne suka mutu yayin da gobara ta tashi da jijjifin safiyar ranar Talata a wani asibiti a…

3 weeks ago

Majalisar Amurka ta fara tunanin tsige Trump daga mulki

Shugaban wani kwamiti mai karfin iko a Majalisar Dokokin Amurka ya ce kalaman da Shugaban Kasar Donald Trump ya yi…

3 weeks ago

Tsohon shugaban Faransa Jacques ya mutu

Tsohon shugaban Faransa Jacques Chirac, wanda ya yi fama da zarge-zargen cin hanci da rashawa bayan ya sauka daga mulki,…

4 weeks ago

Notice: Undefined variable: sidebar_output in /var/www/html/am20pow/wp-content/plugins/accelerated-mobile-pages/templates/design-manager/swift/archive.php on line 22