Wani sojan saman Amurka ya babbake kansa a ofishin jakadancin Isra'ila da ke kasarsa domin na nuna adawa da yakin Gaza.