Kasuwanci

Yadda gobara ke addabar Kasuwar Katako ta Jos

Kasuwar Laranto ko Kasuwar Katako da aka fi kiranta da ke garin Jos fadar Jihar Filato, kasuwa ce da aka…

2 weeks ago

Masu amfani da layin Glo za su samu kyautar kekunan dinki da Keke Napep a shirin Don Beta

Kamfanin Sadarwa na Globacom, ya fito da shirin bayar da kyaututtuka ga dubban mutanen da suke amfani da layukan wayar…

2 weeks ago

Samar da tashar jirgin kasa a Rigasa alheri ne – ’Yan kasuwa

Wadansu ’yan kasuwa da ke harhar kasuwanci a tashar jirgin kasa ta Rigasa a Karamar Hukumar Igabi a Jihar Kaduna…

4 weeks ago

Majalisar Dinkin Duniya ta zabi Dangote da Adesina don jagorantar yaki da rashin abinci mai gina jiki

Majalisar Dinkin Duniya ta nada Alhaji Aliko Dangote Shugaban Rukunin Kamfanonin Dangote da Mista Akinwunmi Adesina Shugaban Bankin Raya Afirka…

4 weeks ago

Majalisar Dinkin Duniya ta shawarci Najeriya ta sa haraji kan kangayen gidaje

Wata jami’ar Majalisar Dinkin Duniya, mai suna Leilani Fartha, ta yi kira ga Najeriya ta fito da tsarin biyan haraji…

4 weeks ago

Masana sun yabi garambawul ga Kwamitin Tattalin Arzikin Kasa

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya  sauya Kwamitin Tattalin Arziki (EMT) da Mataimakinsa Yemi Osinbajo, yake jagoranta a ranar Litinin da…

1 month ago

Kamfanin Madarar Hollandia Ebap ya sake sabon mazubi

Domin sadar da abokan hulda da sabon ci gaba, kamfanin madarar Hollandia Ebap ya samar da wani sabon mazubi da…

1 month ago

Muna fama da karancin ma’aikata –Daraktan Doas

Daraktan Hukumar Kula da Tallace-Tallace Allunan kan Hanya da Wuraran Kasuwanci (DOAS) ta Birnin Tarayya Abuja Alhaji Babagana Ahmad, ya…

1 month ago

Yadda kasuwar albasa ta fadi warwas a Katsina

Rashin dabarar da za a adana albasa, ya sa take karyewa sannan kasuwannin gwari su kuma na lokaci guda ne…

1 month ago

Hayar keke ta rufa min asiri – Musbahu DK

Musabahu Ahmad wanda aka fi sani da (DK) wani matashi ne da ke gudanar da kasuwanci a Unguwar Tudun Maliki,…

2 months ago

Notice: Undefined variable: sidebar_output in /var/www/html/am20pow/wp-content/plugins/accelerated-mobile-pages/templates/design-manager/swift/archive.php on line 22