Kasuwanci

‘Rashin wutar lantarki ya jefa kamfanoni da masana’antu a mawuyacin hali’

Shugaban Kungiyar Masu Sayar da Buhhuna ta Jihar Filato kuma Shugaban Kamfanin  Alheri Group da ke garin Jos, Alhaji Iliyasu…

2 months ago

Tun ina yarinya nake sha’awar kasuwanci – D-Meenat

Wata matashiyar ’yar kasuwa kuma Shugabar Kamfanin Samar da Kayan Kwalliya na D-Meenart  da ke Kano, Amina Adamu Abbas  ta …

2 months ago

Ghana ta doke Najeriya a gasar  dafa shinkafa dafa-duka

A karon farko kasar Ghana ta lashe gasar iya dafa shinkafa dafa-duka da aka gudanar a tsakanin Najeriya da Ghana…

2 months ago

‘Rashin biyan karin albashi babbar matsala ce’

A ci gaba da zakulo matsalolin tattalin arziki da hanyoyin magance su  Aminiya ta sake jin ta bakin Malam Abudassalam…

2 months ago

‘Kamfanin Obasanjo na cikin kamfanoni 1901 da suka ki biyan haraji’

Hukumar Tattara Kudaden Haraji ta Kasa (FIRS) ta wallafa sunayen wasu kamfanoni da ba sa biyan kudaden haraji da doka…

2 months ago

‘Yan Kasuwar Bakin Asibitin Murtala sun koka kan kudin rumfuna

Masu kasa kayayyakin sayarwa a kan titin Asibitin Kwararru na Murtala Mohammed da ke Kano fadar Jihar Kano sun koka…

2 months ago

Yadda kasuwar bayan Sallah ke ci a Katsina

Yan kasuwa na barje guminsu a duk lokacin da aka ce ana wani biki ko shagali wanda zai mamaye yanki…

2 months ago

Kafanin La Casera ya yi gangamin wayar wa matasa kai a kan illar shan kwaya

A makon nan ne Kamfanin lemon kwalba na La Casera ya fara gangamin wayar wa matasan kasar nan kai a…

2 months ago

Lemon Frooty Happy Hour ya sake samun yabo daga jama’a

Masu amfani da lemon kwalba na Frooty Happy Hour Chibita, sun bayyana gamsuwa da sabon fakitin da Kamfanin Chibita ya…

2 months ago

Dillalai sun koka kan rufe kamfanonin Koka-Kola a Arewa

Dillalai masu harkar lemon kwalba na Kamfanin NBC mai yin Koka-Kola da sauransu sun koka kan asarar da suke tafkawa…

3 months ago

Notice: Undefined variable: sidebar_output in /var/www/html/am20pow/wp-content/plugins/accelerated-mobile-pages/templates/design-manager/swift/archive.php on line 22