Kwamishinan ya ce, matsalar tsaro na daga cikin dalilan da ke haifar da kaurar likitocin zuwa ketare.