Kungiyoyi

Kungiyar Ansarul Faidha ta gudanar da addu’ar shekara a Kafanchan

Kungiyar Ansaru Faidatul Tijjaniyya da ke garin Kafanchan ta gudanar da zikirin shekara tare da yi wa kasa addu’a da…

2 weeks ago

Kungiyar Mata Masu Da’awa ta Jihar Nasarawa ta samu yabo daga limaman Makka

An yaba wa ’ya’yan Kungiyar Musulmi Mata Masu Da’awah ta Kasa reshen Jihar Nasarawa game da hali nagari da suka…

2 weeks ago

Kungiyar Yarbawan Ogbomosho mazauna Kafanchan ta nemi a zauna lafiya

Kungiyar Yarbawan garin Ogbomosho mazauna Kafanchan a Jihar Kaduna sun ce a shirye suke don hada kai da duk masu…

2 weeks ago

Kungiya ta koya wa matasa da mata 200 sana’o’i a Kaduna

Wata kungiyar matasa da ke Gundunmar Rigasa a Karamar Hukumar Igabi a Jihar Kaduna ta yaye dalibai mata da maza…

2 weeks ago

Dalilan da na kafa gidan rediyon Fulatanci – Usman S. Usman

Usman Shehu Usman, gogaggen dan jarida ne da ya shafe shekaru da dama a aikin; a yanzu shi ne Babban…

4 weeks ago

Yadda na fara sarrafa ’ya’yan itatuwa ina jus da su – Dokta Kal

Malam Aliyu Idris Adam wanda ake kira da Dokta Kal, matashi ne mai son yawan bincike  a kan amfanin ’ya’yan…

1 month ago

Yadda nake sana’ar nika in gyara inji – ’Yar firamare

Wata yarinya ’yar shekara 10 mai suna Rukayya Ahmed da take gudanar da sana’ar nikar garin masara da dawa a…

1 month ago

Burin kungiyarmu shi ne  tallafa wa nakasassu da marayu – Lilian Akwuchi

Lilian Akwuchi wata ’yar aikin yi wa kasa hidama ce (NYSC) da ta yi suna wajen tallafa wa nakasassu da…

1 month ago

Gidauniyar Musa Halilu Ahmed ta raba wa matan aure da matasa 250 tallafi

Gidauniyar Musa Halilu Ahmed ta raba wa matan aure da matasa 250 tallafin Naira dubu goma-goma domin dogaro da kansu…

1 month ago

Kungiyar Matasa ta bukaci a kafa kwamitin bincike kan hare-hare a Karamar Hukumar Kaura

Kungiyar Matasan Karamar Hukumar Kaura a Jihar Kaduna ta yi kira ga gwamnatin jihar ta kafa kwamitin da zai binciki…

1 month ago

Notice: Undefined variable: sidebar_output in /var/www/html/am20pow/wp-content/plugins/accelerated-mobile-pages/templates/design-manager/swift/archive.php on line 22