Kungiyoyi

Kungiyar Ci Gaban Funtuwa ta koka kan rashin wutar lantarki a yankin

Kungiyar Ci Gaban Yankin Funtuwa da ke Jihar Katsina ta koka kan matsalar rashin wutar lantarki da ake fama da…

2 months ago

Kungiyar  Interfaith ta shirya bita kan yaki da cin hanci da rashawa

Kungiyar Tattaunawa a Tsakanin Addinai  mai zaman kanta (Interfaith Mediation Centre - IMC) da ke Kaduna ta gudanar da taron…

2 months ago

A fadada da cin zarafin yara ta hada da kare daliban a jami’o’i – Osowobi

Babbar Daraktar Kungiyar Yaki da Fyade (Stand to End Rape Initiatibe), Misis Oluwaseun Ayodeji Osowobi, ta yi kira ga Majalisar…

2 months ago

Rusa masallaci: Kungiyar Matasan Arewa ta zargi Wike da neman rarraba kai

Gamayyar Kungiyoyin Matasan Arewa don Nagartar Kasa, (Coalition of Northern Youth Organisations for National Integrity), ta yi Allah wadai da…

2 months ago

Kungiyar MSS ta yi biki ban-kwana da shugabanninta

A ranar Lahadin da ta gabata ce Kungiyar Dalibai Musulmi ta Kasa reshen Makarantar Sakandaren Gwamnati (GSS) Rafin Raga da…

2 months ago

Sana’ar faskare ta rufa min asiri – Rabi’u Mai Faskare

Rabi’u Sani wani matashi ne da ke yin sana’ar faskare a Unguwar Fagge a birnin Kano da ke Jihar Kano…

2 months ago

Gwamnati ta bukaci masu sana’ar faci su rike sana’arsu da gaskiya

Gwamnatin Tarayya ta bukaci ’ya’yan Kungiyar Masu Facin Taya a Najeriya su rike sana’arsu yadda ta dace saboda sana’a ce…

2 months ago

Hukumar DFID da MAFITA sun kashe Naira biliyan 16 wajen koya wa yara marasa galihu sana’o’i

Hukumar Bunkasa Kasashe ta Ingila (DFID) da Kungiyar MAFITA Mai aiki a Arewacin Najeriya sun kashe Naira biliyan goma sha…

2 months ago

Kungiyar Intansurullah ta shirya bita a Kafanchan

Kungiyar Intansurullah Yansurkum da ke garin Kafanchan a Karamar Hukumar Jama’a a Jihar Kaduna, ta shirya taron bita na wuni…

2 months ago

Mun koya wa mata da yara 1,000 sana’o’i cikin shekara biyu – Tabitha Mai Sule

Shugabar Gidauniyar Inganta Rayuwar Mata da Yara, ta Kwatam Women and Children’s Empowerment Initiatibe, Malama Tabitha Ari Mai Sule, ta…

2 months ago

Notice: Undefined variable: sidebar_output in /var/www/html/am20pow/wp-content/plugins/accelerated-mobile-pages/templates/design-manager/swift/archive.php on line 22