Kwalliya

Wankan rage gajiya domin damina

Tunda damina ta kan-kama, ya kamata mu san irin ruwan da za mu yi amfani da shi. Sau da yawa…

3 months ago

Amfanin ruwan lalle a fata

Barkanmu da sake saduwa da ku a wannan filin namu na kwalliya. Jama’a da dama sun san cewa lalle abin…

3 months ago

Kara wa kwalliyarki armashi da sarka da dan kunne

Kayan kwalliya na sarka da dan kunne da awarwaro da zobe  suna da matukar muhimmanci ga mace inda kuma yake…

4 months ago

Yadda za ki kula da ainihin kyanki

Kowane mutum yana da ainihin kyawun da Allah Ya halicce shi da shi wanda kuma ya bambanta da na wani.…

4 months ago

Yadda za ki magance gashin da ba ya kan ka’ida

Wadansu mata suna fuskantar damuwa sakamkaon wani gashi da ke tsiro musu a wasu wurare da ba a saba da…

4 months ago

Kara wa kwalliyarki armashi da turare

Larabawa na da turare iri-iri da aka fi sani da ‘Arabian Perfumes’ suna daga cikin nau’o’in turare da ake yayi…

4 months ago

Hanyoyi mafiya sauki da za a inganta kwalliya

To manyan mata! Idan na ce manyan mata ina nufin wadanda suka dan kwana biyu a  gidan aure. Kada ku…

5 months ago

Gyara  girarki a zamanance

Idan aka ce gyaran gira ana nufin yadda za a kula da gira. Ma’ana yadda gashin gira zai kasance.  Kamar…

5 months ago

Yadda za ki gyara furfurarki

Fitowar furfura ko farin gashi akan mace yana zama wani abu na jin kunya ko rashin so ga wasu mata.…

5 months ago

Yi maganin warin jikin nan da turare

Warin kashi ko warin jiiki, kamar yadda aka fi sani, wani abu ne da mutane ke fuskanta musamman a lokacin…

5 months ago

Notice: Undefined variable: sidebar_output in /var/www/html/am20pow/wp-content/plugins/accelerated-mobile-pages/templates/design-manager/swift/archive.php on line 22