Kwalliya

Gyara jikinki da alawa

Gyaran jiki ta hanyar yin alawa abu ne da yake raba fata da duk wani gashi da daudar da ta…

5 months ago

Gyaran wasu kura-kurai a wajen yin kwalliya

A wasu lokuta mutane kan aikata kura-kurai da dama wajen tsarin kwalliyar fuskarsu. Yayin da wadansu kan yi haka saboda sauri,…

6 months ago

Yadda za ki kula da farcenki

Kin taba tunanin yadda aka yi wadansu mata ke da kyawawan farata? Shin haka farcensu yake tun asali? Babu shakka…

6 months ago

Yadda ake kula da gashi lokacin zafi

Ba wai kawai lokacin sanyi ne gashi ke bukatar kula ta musamman ba, a lokacin zafi ma ya kamata mata…

6 months ago

Yadda za a samu fata mai haske cikin kankanen lokaci

Fatar jiki na daya daga cikin abubuwan da suke kare jiki baki daya. Domin kafin komai ya taba cikin jiki…

7 months ago

Amfanin ayaba ga fatar jiki

A abubuwan da muka yi magana a kansu da suka shafi kwalliya, ayaba na daya daga cikin abubuwan da ba …

7 months ago

Kwalliya a cikin mintuna kalilan

Gaskiya idan ana zancen kwalliya, kayan kwalliya mai tsada ne ya fi dacewa da kowace fuska. Yana da kyau a…

7 months ago

Hanyoyin magance warin jikin ki

Warin jiki na daya daga cikin abubuwan da ke janyo tsana a tsakanin mutane. Musamman lokacin zafi idan aka hada…

8 months ago

Yadda da za a san na’o’in man da suka dace da fatarmu

Mata da dama na son kulawa da fatarsu domin kawata kwalliya da adonsu. Koda mace ta ja shekaru za a…

8 months ago

Muhimmanncin shan ruwa don inganta kwalliya

Ko kun san cewa ruwa na da matukar muhimmanci a rayuwar dan Adam? Kuma shan ruwa na kara kyau da…

8 months ago

Notice: Undefined variable: sidebar_output in /var/www/html/am20pow/wp-content/plugins/accelerated-mobile-pages/templates/design-manager/swift/archive.php on line 22