Madubi

Tsadar abinci bala’i ne ga kasa

A kwanakin baya ne Gwamnatin Tarayya ta bayar da umarnin rufe kan iyakokin kasar nan da nufin hana shigo da shinkafa…

5 hours ago

Kyakkyawan misali daga El-Rufa’i

A ranar Litinin da ta gabata (23/9/19) ce Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru El-Rufa’i  ya shigar da dansa mai suna…

2 weeks ago

Karin albashi: An yi ba a yi ba

A makon jiya ne Ministar Kudi Hajiya Zainab Shamsuna Ahmed ta bayyana cewa Gwamnatin Tarayya za ta kara harajin kayayyaki (BAT)…

4 weeks ago

Kyamar baki ko kyamar bakake?

Matakin da bakaken fatar kasar Afirka ta Kudu suka dauka na musguna wa bakake ’yan kasar waje da ke zaune…

1 month ago

Kuskuren taya shugabanni murnar nadinsu

Tsohuwar al’ada ce idan an zabi mutum ko an nada shi a wani mukami mutane su rika fitowa suna taya…

1 month ago

Rage wa ministoci daraja

A ranar 21 ga Agustan nan ne Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya rantsar da sababbin ministocin da zai yi aiki…

2 months ago

Riga da wando na talauci a Arewa

Tun kafin zuwan Turawa ake ta gwagwarmayar yaki da talauci a yankin Arewacin kasar nan amma har yanzu ba a…

2 months ago

Sowore zai jawo sawarwari

A makon jiya ne mawallafin jaridar ‘Sahara Reporters’ Mista  Omoleye Sowore ya so shirya wani gangami na kasa baki daya…

2 months ago

Karin albashi: Yadda aka yi wa ma’aikata rufa-ido

Ga dukkan alamu har yanzu za a ci gaba da tattaunawa game da batun karin albashi da Kungiyar Kwadago ta…

2 months ago

Kara wuta Baba!

A wannan mako ne Majalisar Dattawa ta kammala tantance sunayen wadanda Shugaba Buhari ya mika mata domin nada su a…

2 months ago

Notice: Undefined variable: sidebar_output in /var/www/html/am20pow/wp-content/plugins/accelerated-mobile-pages/templates/design-manager/swift/archive.php on line 22