Muhawara

Ya kamata gwamnati ko masu kudi su rika tura yara karatu waje?

A baya-bayan nan  gwamnatocin jihohi da ’yan siyasa sun shiga gasar tura dalibai zuwa karatu a kasashen waje. Wannan dabi’a…

4 hours ago

Shin ya kamata Majalisar Dattawa ta kashe Naira biliyan 5.5 domin sayo motocin hawa?

Majalisar Dattawa ta amince da kashe Naira biliyan biyar da rabi don saya wa mambobinta motocin hawa samfurin SUB da…

2 weeks ago

Ya dace gwammati ta kara harajin kayayyakin amfanin yau da kullum (BAT)?

Gwamnati Tarayya tana shirin kara harajin kayayyakin amfanin yau da kullum (BAT) daga kashi 5 zuwa kashi 7.5 domin ta…

4 weeks ago

Ya dace jami’an Kwastam su riKa bin motocin da suka dauko shinkafa a tsakanin jihohi suna kamawa?

Bayan da Gwamnatin Tarayya ta hana shigo da shinkafa cikin Kasar nan, a baya-bayan nan ma’aikatan Hukumar Kwastam sun shiga…

1 month ago

Ya dace gwamnati ta sake fasalin takardun kudinmu?

A makon jiya ne aka shiga yada jita-jitar cewa an daina karbar takardun kudi masu liki ko wadannda suka yage…

1 month ago

Ya dace gwamnati ta karbe kamfanin wutar lantarki daga hannun ’yan kasuwa?

Bayan da gwamnati ta sayar da kamfanin rarraba wutar lantarki ’yan kasuwa ake ta samun matsaloli a harkar samar da…

2 months ago

Shin ya dace a sake ba Zakzaky dama ya sake fita wajen neman magani?

A makon jiya ne jagoran Kungiyar Harkar Muslunci a Najeriya ta mabiya Shi’a Sheikh Ibrahim Zakzaky ya fita  zuwa kasar…

2 months ago

Wasan dambe da kokawa wanne ya fi burge ka?

Wasanin dambe ko kokawa na daya daga cikin wasannin gargajiya da jama’a da dama suke nuna sha’awarsu a kai. Za…

2 months ago

Shin yaya kuke ganin jinkirin nada kwamishinoni a jihohi?

Bayan da aka rantsar da gwamnonin jihohin kasar nan a ranar 29 ga Mayun bana, har zuwa yau kusan wata…

2 months ago

Shin kun gamsu da ministocin da Buhari zai nada?

Bayan shafe kusan wata biyu da rantsar da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya yi ta shan suka daga ’yan adawa…

2 months ago

Notice: Undefined variable: sidebar_output in /var/www/html/am20pow/wp-content/plugins/accelerated-mobile-pages/templates/design-manager/swift/archive.php on line 22