Muhawara

Yaya kuke ganin wasikar da Obasanjo ya rubuta wa Buhari?

Wasikar da tsohon Shugaban Kasa Olusegun Obasanjo ya sake rubuta wa Buhari ta haifar da cece-kuce mai yawa da kuma…

3 months ago

Shin jinkirin nada ministoci zai iya yin illa ga ci gaban kasa?

Batun nada ministoci a kasar nan ya kasance wani abu da jama’a ke ta magana a kai, saboda yadda Shugaban…

3 months ago

Shin dakatar da shirin Ruga da gwamnati ta yi ya dace?

Shirin Ruga da Gwamnatin Tarayya ta kudiri aniyar aiwatarwa don saukaka rikicin Fulani makiaya da manoma, ya jawo cece-kuce a…

3 months ago

Shin cire tallafin man fetur zai bunkasa tattalin arzikin kasa?

A wani taro kan ci gaban tattalin arziki da aka gudanar a Kano, a kwanakin baya, Mai martaba Sarkin Kano…

4 months ago

Shin ya dace gwamnati ta hana almajiranci?

Gwamnatin Tarayya tana shawarar hana almajiranci a fadin kasar nan, inda jama’a da dama ke bayyana ra’ayoyinsu a kan wannan…

4 months ago

Shekara 20 na mulkin dimokaradiyya: Ci gaba aka samu ko koma baya?

Najeriya ta cika shekara 20 ana mulkin dimokaradiyya babu yankewa, kuma an yi gwamnatoci da dama da suka shude wajen…

4 months ago

Shin taron da Buhari ya yi da gwamnoni zai magance matsalar tsaro?

Matsalar tabarbarewar tsaro a kasar nan ta zama ruwan dare, inda a kusan kullum sai ka ji an kai hari…

4 months ago

Shin ya dace a samar da ‘yan sandan jihohi?

Samar da ‘yan sanda jihohi lamari ne da aka dade ana ta magana a kansa tun lokaci mai tsawo, amma…

5 months ago

Ko ya dace a rika ba kananan hukumomin kudinsu kai tsaye?

Kananan hukumomi a kasar nan sun dade da cikin halin kaka-ni-kayi, wanda hakan ta sa suke koma baya, a maimakon…

5 months ago

Shin ya dace gwamnati ta ba ‘yan ta’adda kudi domin daina garkuwa da mutane?

Ban yarda a ba su Kudi ba – Kabiru Iliyasu Daga Muhammad Aminu Ahmad Bai kamata ayi haka ba, saboda idan an…

5 months ago

Notice: Undefined variable: sidebar_output in /var/www/html/am20pow/wp-content/plugins/accelerated-mobile-pages/templates/design-manager/swift/archive.php on line 22