A makon jiya ne Najeriya ta cika shekara 58 da samun ’yancin kai. Wannan karon Gwamnatin Tarayya ta inganta bikin ranar matuka. Duk da cewa…