Rahoto

Tattaki addini ne a wajen mu ‘Yan Shi’a – Malam Yakubu

'Yan kungiyar nan ta 'Yan-uwa musulmi wadda aka fi sani da sunan Shi'a, wadda gwamnati ta haramta wa yin tattaki,…

2 days ago

An kai samame wajen kula da yara na Malam Niga a Kaduna

Rundunar ’Yan Sandan jihar Kaduna ta kai samame gidan horon yara na Malam Niga da ke a garin Rigasa a…

2 days ago

An fara binciken satar yaran Kano da samamen ‘yan sanda a makarantar Islamiyya

Majalisar koli ta shari'ar Musulunci a Najeriya ta kafa kwamitin bincike domin gano gaskiyar batun sace yaran Kano da kuma…

2 days ago

‘Bayan yin garkuwa da mu, an sauya sunan mu sannan aka sayar da mu’

Daya daga cikin yaran Kano da aka sace ya ce, “Ina wasa da abokaina da yamma a kusa da gidan…

2 days ago

Tsangayar ‘yan jarida ta jihar Yobe ta jinjinawa Gwamna Buni

Shugaban tsangayar ‘yan jarida ta jihar Yobe Muhammad Abubakar, a madadin mambobin sa sun jinjinawa gwamnan jihar Mai Mala Buni,…

2 days ago

Dalilin tsige mataimakin gwamnan Kogi Simon Achuba

Majalisar dokokin jihar Kogi ta tsige mataimakin gwamnan jihar Simon Achuba daga mukaminsa. An tsige Simon daga mukaminsa na mataimakin…

2 days ago

Aisha Buhari ta nemi afuwar iyalanta da ‘yan Najeriya

Uwargidan shugaban Najeriya Hajiya Aisha Muhammadu Buhari ta nemi afuwar 'ya'yanta da iyalanta da kuma daukacin 'yan Najeriya kan bidiyon…

4 days ago

Sojojin Najeriya sun ci galaba kan mayakan Boko Haram – Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya ce kokarin jami’an rundunar sojojin Najeriya yasa aka fara samun zaman lafiya a wuraren da…

4 days ago

’Yan bindiga sun sake yin garkuwa da mutum 2 a Abuja

Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun yi garkuwa da mutum biyu a garin Abaji da ke…

4 days ago

An tsinci jariri da ransa a cikin gona a Kudancin Kaduna

A karshen makon da ya gabata ne aka tsinci wani jariri sabon haihuwa da aka yar da shi a cikin…

4 days ago

Notice: Undefined variable: sidebar_output in /var/www/html/am20pow/wp-content/plugins/accelerated-mobile-pages/templates/design-manager/swift/archive.php on line 22