Mafi akasarin guragun sun bar sana’ar bara sun kama tukin babur mai kafa uku, amma yanzu an hana su, sun ce hakan zai shafi rayuwarsu…