Gwamnatin jihar Kano ta bude shafin intanet da zai rika samar da bayanan cutar COVID-19 ga mutunen ciki da wajen jihar. Jihar ta kirkiri shafin…