Sana’o’i

Kungiyar Ansarul Faidha ta gudanar da addu’ar shekara a Kafanchan

Kungiyar Ansaru Faidatul Tijjaniyya da ke garin Kafanchan ta gudanar da zikirin shekara tare da yi wa kasa addu’a da…

2 weeks ago

Kungiyar Mata Masu Da’awa ta Jihar Nasarawa ta samu yabo daga limaman Makka

An yaba wa ’ya’yan Kungiyar Musulmi Mata Masu Da’awah ta Kasa reshen Jihar Nasarawa game da hali nagari da suka…

2 weeks ago

Kungiyar Yarbawan Ogbomosho mazauna Kafanchan ta nemi a zauna lafiya

Kungiyar Yarbawan garin Ogbomosho mazauna Kafanchan a Jihar Kaduna sun ce a shirye suke don hada kai da duk masu…

2 weeks ago

Kungiya ta koya wa matasa da mata 200 sana’o’i a Kaduna

Wata kungiyar matasa da ke Gundunmar Rigasa a Karamar Hukumar Igabi a Jihar Kaduna ta yaye dalibai mata da maza…

2 weeks ago

Dalilan da na kafa gidan rediyon Fulatanci – Usman S. Usman

Usman Shehu Usman, gogaggen dan jarida ne da ya shafe shekaru da dama a aikin; a yanzu shi ne Babban…

4 weeks ago

Kungiyar MSS ta yi biki ban-kwana da shugabanninta

A ranar Lahadin da ta gabata ce Kungiyar Dalibai Musulmi ta Kasa reshen Makarantar Sakandaren Gwamnati (GSS) Rafin Raga da…

2 months ago

Sana’ar faskare ta rufa min asiri – Rabi’u Mai Faskare

Rabi’u Sani wani matashi ne da ke yin sana’ar faskare a Unguwar Fagge a birnin Kano da ke Jihar Kano…

2 months ago

Gwamnati ta bukaci masu sana’ar faci su rike sana’arsu da gaskiya

Gwamnatin Tarayya ta bukaci ’ya’yan Kungiyar Masu Facin Taya a Najeriya su rike sana’arsu yadda ta dace saboda sana’a ce…

2 months ago

Hukumar DFID da MAFITA sun kashe Naira biliyan 16 wajen koya wa yara marasa galihu sana’o’i

Hukumar Bunkasa Kasashe ta Ingila (DFID) da Kungiyar MAFITA Mai aiki a Arewacin Najeriya sun kashe Naira biliyan goma sha…

2 months ago

Kungiyar Intansurullah ta shirya bita a Kafanchan

Kungiyar Intansurullah Yansurkum da ke garin Kafanchan a Karamar Hukumar Jama’a a Jihar Kaduna, ta shirya taron bita na wuni…

2 months ago

Notice: Undefined variable: sidebar_output in /var/www/html/am20pow/wp-content/plugins/accelerated-mobile-pages/templates/design-manager/swift/archive.php on line 22