Sana’o’i

Mun koya wa mata da yara 1,000 sana’o’i cikin shekara biyu – Tabitha Mai Sule

Shugabar Gidauniyar Inganta Rayuwar Mata da Yara, ta Kwatam Women and Children’s Empowerment Initiatibe, Malama Tabitha Ari Mai Sule, ta…

2 months ago

Gwamnati ta sake tunani kan daina sayar da Dala ga masu shigo da kayan abinci

Shugaban Kungiyar Masu Shayi ta Najeriya, Alhaji Shu’aibu Abubakar, ya yi kira ga gwamnati ta sake tunani, kan sanarwar da…

2 months ago

Kungiya ta karrama Shugaban Karamar Hukumar Kaura

Wata daya bayan karrama Shugaban Karamar Hukumar Kaura da ke Jihar Kaduna Dokta Katuka Bege Ayuba da Kungiyar Marubuta ta…

2 months ago

Abin da ya sa kungiyarmu ta tallafa wa mutum 100 da kudade don hidimar Sallah – Imam Usama

A makon jiya ne Kungiyar Ci-gaban Yankin Funtuwa da ke Jihar Katsina, ta yi  wani gagarumin aiki inda ta tallafa…

2 months ago

Matasa ku koyi sana’a don sama wa kanku mafita – Dan Iyan Jama’a

Shugaban Hukumar Ruwa ta Jihar Kaduna, Kwamared Sanusi Maikudi ya shawarci matasan jihar su yi watsi da girman kai; su…

2 months ago

Ahalul Baiti Muslim Community ta zabi sababbin shugabaninta a Gombe

Kungiyar Ahlul Baiti Muslim Community ta mabiya Shi’a  a Jihar Gombe ta zabi sababbin shugabanin da za su ja ragamar…

2 months ago

Kungiyar ’Yan Lemo ta bukaci gwamnatin Nasarawa ta tallafa mata

Kungiyar ’Yan Lemo ta Babban Kasuwar Lemo ta garin Maraba da ke Karamar Hukumar Karu a Jihar Nasarawa ta bukaci…

3 months ago

Kungiyar PTA ta Makarantar Model ta bayar da gudunmawar kayan kimiyya

Kungiyar Iyaye da Malaman Makaranta (PTA) ta makarantar Model International School ta bai wa makarantar tallafin kayan kimiyya da gadon…

3 months ago

An bar garin Bomala a baya wajen kayan more rayuwa – Baba Lawan

Al’ummar kauyen Bomala da ke mazabar Garko, a Karamar Hukumar Akko a Jihar Gombe sun bukaci gwamnati ta waiwaye su…

3 months ago

Kungiyar KKDA ta karrama ‘ya’yanta da suka samu mukamai

Kungiyar Ci gaban Unguwar Kumbiya-Kumbiya (KKDA) da ke garin Gombe ta karrama ’ya’yanta bakwai da suka zama kusoshin gwamnati a…

3 months ago

Notice: Undefined variable: sidebar_output in /var/www/html/am20pow/wp-content/plugins/accelerated-mobile-pages/templates/design-manager/swift/archive.php on line 22