Ta’aziya

Mansur Lawal: dan jarida mai kwazo ya kwanta dama

Alhaji Mansur Lawal Isma’il, kwararren dan jarida ne wanda ya share kimanin shekara 27 yana aiki da kamfanin buga jaridun…

5 years ago

Galadima Tijjani Hashim: Rumfar fadar Kano ta fadi

Da safiyar ranar Litinin, 29 ga watan Satumba  ne Allah Ya yi wa Galadiman Kano, Alhaji Tijjani Hashim rasuwa a…

5 years ago

Ibrahim Bibi Farouk: Babban bango ya fadi

A ranar Litinin ne tsohon dan siyasa kuma tsohon mukaddashin Gwamnan Jihar Kano, Malam Ibrahim Bibi Farouk ya rasu, mutuwar…

5 years ago

Dokta Rilwanu Lukman: Gwani a harkar man fetur ya kwanta dama

Da safiyar ranar Litinin da ta gabata ce Allah Ya yi wa tsohon Ministan Albarkatun Man fetur Dokta Rilwanu Lukman…

5 years ago

Yadda rasuwar Ali Namani Kotoko Sarkin Noman Najeriya ta girgiza jama’a

A ranar 13 ga Yulin nan ne Allah Ya amshi ran Sarkin Noman Najeriya Alhaji Ali Namani Kotoko Wasagu a…

5 years ago

Magulmata sun so hada ni da Jonathan kan kashe-kashen da ake yi a Arewa – Abdul Ningi

A kwanakin baya ne Sanata Abdul Ahmed Ningi ya nuna bukatarsa ta tsayawa takarar Gwamnan Jihar Bauchi a zaben badi.…

5 years ago

Abiin da ya ba ni sha’awa na fito takarar siyasa – Asiya Yauri

Hajiya Asiya Abdullahi Yauri,’yar shahararren dan siyasar nan Abdullahi Yalwa, ta nuna sha’awarta ta tsayawa takarar kujerar Majalisar Dattawa daga…

5 years ago

Dalilin da ya sa Umaru Dikko ya yi kaurin suna a Jamhuriyya ta Biyu

A safiyar ranar Talata da ta gabata ce Allah Ya yi wa tsohon Ministan Sufuri a Jamhuriyya ta Biyu Alhaji…

5 years ago

Ta’aziyya : Haduwata da Barista Yahaya Mahmood

Ranar Juma’a 15 ga watan Nuwamba, al’ummar Arewa, musamman a Jihar Kaduna, suka wayi gari da bakin ciki da kunci,…

6 years ago

Allah Ya jikan Lawal baidu

Tsohon ma’aikacin gidan rediyon tarayya na Kaduna, Alhaji Lawal Yahaya baidu wanda aka haifa a unguwar Katika, kwarbai, a cikin…

6 years ago

Notice: Undefined variable: sidebar_output in /var/www/html/am20pow/wp-content/plugins/accelerated-mobile-pages/templates/design-manager/swift/archive.php on line 22