Hukumar Sadarwa ta Kasa (NCC) ta kaddamar da kwamitin sassa daban-daban don yaki da zamba ta Intanet. An bukaci kwamitin ya tsara yarjejeniya kan matsayar…