Babban Shugaban Hukumar Sadarwa ta Kasa (NCC), Farfesa Umar Garba Dambatta ya wakilci Nahiyar Afirka a daya daga cikin manyan tarurrukan duniya da ya gudana…