Tattaunawa

Abin da muke yi don shawo kan matsalar tsaro a Jihar Bauchi – Kwamishinan ’Yan Sanda

Jihar Bauchi kamar sauran jihohin Arewa na fama da irin nata matsalolin tsaro, inda a kwanakin baya aka samu matsalolin…

2 weeks ago

Mun shiga firgici bayan sace dalibai da malamansu a kauyenmu – Mutanen Kakau Daji

Al’ummar kauyan Kakau Daji a Karamar Hukumar Chikun da ke Jihar Kaduna sun ce suna cikin damuwa kan rashin tsaro…

2 weeks ago

Ban ga dalilin da Najeriya za ta rika shigo da man fetur daga waje ba – Indimi

A tattaunawa ta musamman da Aminiya ta yi da fitattacen dan kasuwar nan Alhaji Muhammadu Indimi kan rayuwarsa ya ce…

4 weeks ago

Shugabannin siyasa ba sa karbar shawararmu – Sheikh Dahiru Bauchi

Sheikh Dahiru Usman Bauchi jagora ne a Darikar Tijjaniyya , kuma shi ne Mataimakin Shugaban Kwamitin Fatawa  na Majalisar Koli…

1 month ago

Fadar Shugaban Kasa ta fara fige fika-fikan Osinbajo

Mataimakin Shugaban Kasa Farfesa Yemi Osinbajo wanda Shugaba Buhari ya sha kwatwantawa  da mataimaki biyayya, ya samu kansa a tsaka…

1 month ago

Burinmu hada kan ’ya’yan jam’iyyarmu  ta APC – Bashir Yusuf

Alhaji Bashir Muhammad Yusuf, shi ne Shugaban Kungiyar ’Yan Takara a Jam’iyyar APC na Kasa, wadda ta kunshi wadanda suka…

1 month ago

Lokaci na neman kure wa Shugaban Kasa da gwamnoni –Yahaya Kega

Alhaji Yahaya Muhammad Kega jigo ne a Jam’iyyar APC a Jihar Filato kuma shi ne Shugaban Kungiyar Dillalan Mota ta…

1 month ago

Na goyi bayan a sake fasalin kasar nan – Dokta  Balarabe Kakale

Kwamishinan Kasafin kudi da Ci Gaban Al’umma na Jihar Sakkwato Dokta Balarabe Shehu Kakale ya zanta da Aminiya kan takararda…

2 months ago

Dalilin dage taron Majalisar Zartarwa ta Kasa – Gwamnati

Gwamnatin Tarayya ta bayyana dalilin da ya sa aka dage taron Majalisar Zartarwa ta Kasa da ake gudanarwa kowace  ranar…

2 months ago

Kotu ta tabbatar da zaben Sanata Suswam

Kotun Sauraron Kararrakin Zaben Gwamna da na Majalisar Dokoki da ke zama a Makurdi, babban birnin Jihar Benuwai, ta tabbatar…

2 months ago

Notice: Undefined variable: sidebar_output in /var/www/html/am20pow/wp-content/plugins/accelerated-mobile-pages/templates/design-manager/swift/archive.php on line 22