Wasanni

Kyashi ke hana manya taimaka wa matasan ’yan kwallon Arewa – Aliku

Aliku Mustapha Mustapha shi ne Kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Niger Tornadoes ta Jihar Neja, kuma mai tsaron gidan…

1 week ago

Jibi Najeriya za ta kece-raini da Brazil

A jibi Lahadi idan Allah Ya kai mu kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles za ta kece-raini da takwararta ta Brazil…

1 week ago

Dalilin da nake son barin Super Eagles – Gernot Rohr

Kocin kungiyar kwallon kafa ta Najeriya, Super Eagles Gernot Rohr ya bayyana dalilan da za su sa ya ki  sabunta…

1 week ago

Messi ya kafa sabon tarihi a La-Liga

Dan kwallon FC Barcelona na Spain, Lionel Messi, ya sake kafa sabon tarihi a  Gasar La-Liga ta Spain bayan da…

1 week ago

Baarcelona ta kori  Kocin matasa Baldes

A ranar Lahadin da ta wuce kulob din FC Barcelona da ke Spain ya bayar da sanarwar korar kocin matasa na…

1 week ago

FIFA ta yi wa NFF ta’aziyyar rasuwar Isaac Promise

Hukumar Kwallon Kafa ta Duniya (FIFA) ta yi  Hukumar NFF ta Najeriya ta’aziyyar rasuwar tsohon Kyaftin din Kungiyar Kwallon Kafa…

1 week ago

Har yanzu Liberpool na bin Barcelona bashin Naira biliyan 37 a kan Coutinho

Wani rahoto da kulob din FC Barcelona na Spain ya fitar a ranar Lahadin da ta wuce ya nuna har…

1 week ago

Burina in zamo babban kocin kwallon kafa a duniya – Rabi’u Tata

Rabi’u Tata shi ne mai horar da ’yan wasan kwallon kafa na kungiyar Jigawa Golden Stars. A tattaunawarsa da Aminiya…

3 weeks ago

Siasia ya nemi taimako, bayan mahaifiyarsa ta shafe kwana 70 a hannun masu garkuwa

Tsohon Kocin Kungiyar Kwallon Kafa ta Kasa Samson Siasia ya nemi Gwamnatin Tarayya ta taimake shi wajen kokarin da yake…

3 weeks ago

Dan kwallon Najeriya Chukwueze ya sayi motar Naira miliyan 98

Dan kwallon Kungiyar Super Eagles ta Najeriya da yanzu yake wasa a kulob din Billareal na Spain, Samuel Chukwueze ya…

3 weeks ago

Notice: Undefined variable: sidebar_output in /var/www/html/am20pow/wp-content/plugins/accelerated-mobile-pages/templates/design-manager/swift/archive.php on line 22