Wasanni

Messi ya zama Zakaran Kwallo na Duniya karo na 6

A ranar Litinin da ta wuce ne Hukumar Kwallon Kafa ta Duniya (FIFA) ta bayyana Lionel Messi na kasar Ajantina…

3 weeks ago

La-Liga: Gobe za a yi Karon-Battar Madrid

A gobe Asabar idan Allah Ya kai mu za a gwabza a tsakanin kulob din Atletico Madrid da na Real…

3 weeks ago

United ta shiga zawarcin Mandzukic da Dembele

Kocin Manchester United na Ingila Ole Gunnar Soljksjear ya ce shirye-shirye sun yi nisa wajen sayo ’yan kwallon gaba a…

3 weeks ago

Mourinho ba zai koma Real Madrid ba – Sergio Ramos

Kyaftin din Kungiyar Kwallon Kafa ta Real Madrid da ke Spain, Sergio Ramos a ranar Talatar da ta wuce ya…

3 weeks ago

Abin da ya sa na koma Katsina United – Gambo Muhammad

Tsohon Kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars Gambo Muhammad wanda kuma dan wasan gaba ne da ya yi…

1 month ago

An kammala Gasar cin Kofin Super ta Kasa

A farkon makon nan ne aka kammala gasar gwarzayen kungiyoyin kwallon kafa hudu na kasa da aka fi sani da Super…

1 month ago

Dan kwallon Ghana Thomas Partey ya sayi wani kulob a Spain

Rahotanni da ke fitowa daga kasar Spain sun  ce wan dan kwallon kasar Ghana da yake buga wa kulob din…

1 month ago

Super Eagles za ta yi wasan sada zumunta da Brazil

Ana sa ran a ranar 13 ga watan gobe (Oktoba) ne kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles za ta yi…

1 month ago

Gasar Zakarun Turai: Madrid da Liberpool da Chelsea sun fara wasa da kafar hagu

A ranar Talatar da ta wuce  a fafatawar da aka yi a gasar cin Kofin Zakarun Turai, kungiyar kwallon kafa ta…

1 month ago

Gasar Firimiya: Jibi za a kece-raini a tsakanin Chelsea da Liberpool

A ci gaba da fafatawa a Gasar Firimiya ta Ingila a jibi Lahadi ne kulob din Chelsea zai kece-raini da na…

1 month ago

Notice: Undefined variable: sidebar_output in /var/www/html/am20pow/wp-content/plugins/accelerated-mobile-pages/templates/design-manager/swift/archive.php on line 22