Wasiku

Mun yaba da rufe kan iyakoki Najeriya

Hakika rufe kan iyakoki da gwamnatin Shugaba Buhari ta yi domin inganta tattalin arzikin kasar abin yabawa ne sosai. Duk…

1 week ago

Cin zarafin da ’yan Afirka ta Kudu ke yi ga ‘yan Najeriya

Salam Edita. Da fatar kana lafiya. Don Allah ka ba ni dama domin in nuna bacin raina game da muzgunawa…

3 weeks ago

Bauchi: Abin da ya ci Doma ba zai bar Awe ba

Idan za mu iya tunawa Gwamnatin Jihar Bauchi da ta shude ba wani abu ya kawar da ita ba face…

1 month ago

Gwamnati ta hukunta malaman jami’a

Assalam Edita. Gaskiya ina bakin cikin da irin hukuncin da ake yi wa malaman Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya,…

1 month ago

Kira ga Gwamnan Yobe kan badakalar da ake yi a Kungiyar NECAS

A yau ina so ku ba ni dama in yi kira ga Gwamnatin Jihar Yobe a karkashin jagorancin Gwamna Mai Mala…

2 months ago

Ga gwamnonin jihohin da ke fama da harin ’yan bindiga

Gaisuwa mai yawa da fatar alheri ga ma’aikatan wannan jarida mai farin jini. Bayan haka ina so ku  ba ni…

2 months ago

Martani ga Gwamna El-Rufa’i

Assalamu alaikum Edita. Furucin Gwamna El-Rufa’i cewa Najeriya kasa biyu ce Kudu da take jagaba da Arewa da ke ci-baya…

2 months ago

Taya murna ga sababbin kantomomin Bauchi

Assalamu alaikum Edita. Ka ba ni dama in taya daukacin sababbin kantomomin rikon kwarya na kananan hukumomi 20 na Jihar…

2 months ago

Ana yi ka tsaro riqon sakainar kashi a Areka

Ana yi wa tsaro rikon sakainar kashi a Arewa Assalam Edita. Ka mika sakona zuwa ga Shugaba Buhari kan yadda…

3 months ago

Abin da ya kamata matasa su nema

Ku nemi a mayar da ku mutane, ta hanyar ba ku ilimi mai amfani a duniya da Lahira da kuma…

3 months ago

Notice: Undefined variable: sidebar_output in /var/www/html/am20pow/wp-content/plugins/accelerated-mobile-pages/templates/design-manager/swift/archive.php on line 22