Wasiku

Mun amince da hana almajirci da barace- barace

Salam. Fatan alheri gare ku ma’aikatan Aminiya mai farin jini. Don Allah Edita ka taimaka ka ba ni dama in…

3 months ago

Talaka jakin gwamnati

Hakika talakan Najeriya, ba zai taba sanin akwai dimokuradiyya a kasar nan ba, idan har gwamnonin kasar nan suka ki…

3 months ago

Makiyaya da manoma kowa ya san hakkinsa

Assalamu alaikum Edita. Don Allah ka ba mu dama domin mu isar da sakonmu zuwa ga ’yan uwanmu ’yan Najeriya…

4 months ago

Tsakanin Gwamna Ganduje da Sarki Sanusi

Ko shakka babu ci gaba da yi wa juna kallon hadarin kaji da a tsakanin Gwamna Ganduje da Sarki Sanusi,…

4 months ago

Ga Gwamna Babagana Zulum

Muna taya Mai girma sabon Gwamnan Jihar Borno murnar kama aiki. Allah Ya taya shi riko Ya sa ya gama…

4 months ago

Game da zaben Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya!

Bayan gaisuwa da fatan alheri ga ma’aikatan wannan jarida mai albarka. A yau ina son tofa albarkacin bakina ne game…

4 months ago

Ramadan: Kira ga masu hannu da shuni

A yayin da al’ummar musulman duniya suka fara azumin watan Ramadan na wannan shekara, muna kira ga masu hannu da…

5 months ago

Garkuwa da mutane: Muna tsananin bukatar addu’ar ‘yan uwa

Assalam Editan wannan jaridar tamu mai albarka wato jaridar Aminiya, da fatan dukan ma’aikata da abokan arziki suna cikin koshin…

7 months ago

Tasirin zaben gwamnoni da za a yi gobe

Assalamu alaikum da fatan kowa yana lafiya. Hankalin mafi yawan jama’a ya karkata a kan zabubbukan da za a sake…

7 months ago

Zuwa ga Hukumar INEC

Salam Edita da fatan kuna lafiya. A yau ina son ka ba ni dama ne domin in tofa albarkacin bakina…

7 months ago

Notice: Undefined variable: sidebar_output in /var/www/html/am20pow/wp-content/plugins/accelerated-mobile-pages/templates/design-manager/swift/archive.php on line 22