✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Da Dumi-duminsa: Gbajabiamila ya zama Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya

Femi Gbajabiamila ya lashe zaben zama Kakakin majalisar wakilan Najeriya inda ya samu kuri’u 281, yayin da abokin takararsa Mohammed Umaru Bago, ya samu kuri’u…

Femi Gbajabiamila ya lashe zaben zama Kakakin majalisar wakilan Najeriya inda ya samu kuri’u 281, yayin da abokin takararsa Mohammed Umaru Bago, ya samu kuri’u 76.

Adadin kuri’u 358 ’yan Majalisar wakilan suka kada a yau.