Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Daga taskar tsohon mai hoto BABA SHETTIMA 015

Laftana-Kanar Bukar Suka Dimka jagoran juyin mulki da ya yi sanadiyyar kashe Shugaban kasa Janar Murtala Muhammad a shekarar 1976 a lokacin da aka tasa keyarsa don a harbe shi bayan an same shi da hannu dumu-dumuMai Martaba Sarkin Katsina Sa Usman Nagogo yana wasan Polo a shekarar 1947

ADVERTISEMENT