Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Daga taskar tsohon mai hoto BABA SHETTIMA 09

ADVERTISEMENT

Sa Athur Richards, Babban Gwamnan Najeriya da ya yi mulki a tsakanin shekarar 1943 zuwa 1948.  Shi ya fitar da tsarin mulki na kashin kansa mai suna Richard Constitution a shekarar 1947

ADVERTISEMENT