✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Daga taskar tsohon mai hoto BABA SHETTIMA 7

Alhaji Sa Abubakar Tafawa Valewa, Firaminista na farko da ya yi mulki a tsakanin shekarar 1957 zuwa 1966.  Manjo Jonathan Okafor ne ya kashe shi a wani juyin mulki da wasu matasan ’yan kabilar Ibo suka yi a ranar 15 ga watan Janairun, 1966Birgediya Murtala Ramat Muhammad, Shugaban kasa kuma Babban Kwamandan Askarawan kasar nan.  Ya yi mulki ne a tsakanin 1 ga watan Agustan 1975 zuwa  13 ga watan Fabrairun 1976.  An kashe shi ne a wani juyin mulki da wasu jami’an soja da suka fito daga yankin Filato a karkashin jagorancin Laftanar-Kanar Bukar Suka Dimka suka yi masa a ranar 13 ga Fabrairun, 1976