Search
Subscribe
dalibai 270 sun yi rantsuwar fara karatu a Jami’ar Tarayya ta Kashere

dalibai 270 sun yi rantsuwar fara karatu a Jami’ar Tarayya ta Kashere

dalibai 270 sun dauki rantsuwar fara karatun digiri a Jami’ar Gwamnatin Tarayya da ke garin Kashere a Jihar Gombe, inda za a fara da dalibai maza 157 da mata 113.

  • facebook
  • twitter
  • whatsapp
  • linkedin