Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

dan sanda ya kashe kansa, bayan ya harbe matarsa da ’ya’yansa biyu

Wani dan sanda mai mukamin kofur da ake kira Anthony Ugwuoke da ke kauyen Edda a karamar Hukumar Ugwuachara ta Jihar Ebonyi ya harbe kansa bayan ya harbe matarsa Nkechin-yere da ’ya’yansa mata biyu, Adaeze mai shekara uku da kuma Chidinma ’yar shekara daya, a ranar Lahadin da ta gabata.

ADVERTISEMENT