✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Dankwambo ya fadi zaben sanata

Gwamnan jihar Gombe, Ibrahim Hassan Dankwambo na jam’iyyar PDP, ya sha kaye a hannun abokin hamayyarsa na jam’iyyar APC, Sanata Ahmad Alkali, a zaben kujerar…

Gwamnan jihar Gombe, Ibrahim Hassan Dankwambo na jam’iyyar PDP, ya sha kaye a hannun abokin hamayyarsa na jam’iyyar APC, Sanata Ahmad Alkali, a zaben kujerar majalisar dattawan Arewacin Gombe.

Baturen zaben yankin, Farfesa Umar Gurama, ya bayyana cewa Sanata Alkali ya samu kuri’a 152,546 yayin da Gwamna Dankwambo ya samu kuri’a 88016.