Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Dlamini Zuma: Mace ta farko da ta zama Shugabar Gudanarawar Tarayyar Afirka

A ranar 15 ga watan Yuli aka zabi Nkosazana Dlamini-Zuma ta zama  Shugabar Tarayyar Afirka, kuma macen farko da ke ta fara rike mukamin.

ADVERTISEMENT