Search
Subscribe
Dokta Gumi ya soki sojoji kan fakewa da Boko Haram suna cin zarafin Musulmi

Dokta Gumi ya soki sojoji kan fakewa da Boko Haram suna cin zarafin Musulmi

Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan Dokta Ahmad Abubakar Gumi ya soki sojoji kan fakewa da Boko Haram suna kashe Musulmin da ba su san hawa ba, ba su san sauka ba, tare da cin zarafin Musulmi a jihohin Arewa da ake fama da hare-haren ’ya’yan kungiyar.

  • facebook
  • twitter
  • whatsapp
  • linkedin