‘Duk wanda ya ce ina neman mukamin Mataimakin Shugaban kasa Allah Ya isa’

Gwamnan Jihar Bauchi Malam Isa Yuguda ya yi Allah Ya isa ga duk wanda ya ce yana hararar kujerar Mataimakin Shugaban kasa Muhammed Namadi Sambo