✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

El-Rufai ya daga darajar masarautar Sa Gbayi

Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir Ahmad El-Rufai na daga darajar masarautar Esu Chikun, wanda aka fi sani da Sa Gbayi zuwa daraja ta daya. Mai…

Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir Ahmad El-Rufai na daga darajar masarautar Esu Chikun, wanda aka fi sani da Sa Gbayi zuwa daraja ta daya.
Mai Magana da yawun gwamnan, Samuel Aruwan ne ya sanar da hakan, inda ya ce gwamnan ya amince da daga darajar sarkin wato Esu Chikun Mai Martaba Danjuma Barde zuwa mai daraja ta daya.