✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Emefiele ya tabbatar da komawa Gwamnan bankin CBN karo na biyu

An tabbatar da nada Godwin Emiefile Gwamnan Babban Bankin Najeriya a karo na biyu. An bayyana nada Godwin Emiefile a matsayin Gwamnan CBN a wani…

An tabbatar da nada Godwin Emiefile Gwamnan Babban Bankin Najeriya a karo na biyu.

An bayyana nada Godwin Emiefile a matsayin Gwamnan CBN a wani taron kungiyar wanda suka mallaki kadarori ta Najeriya AACN da aka yi a birnin Landan a safiyar yau Alhamis.

Godwin Emiefile zai kammala wa’adin sa na farko ne wanda zai cika ranar 2 ga watan Yuni 2019.