Notice: Undefined index: show_thumbnails in /var/www/html/am20pow/wp-content/plugins/jetpack/modules/related-posts/jetpack-related-posts.php on line 199

Notice: Undefined index: show_headline in /var/www/html/am20pow/wp-content/plugins/jetpack/modules/related-posts/jetpack-related-posts.php on line 200
Enyeama ne na shida a gololin da suka fi nuna qwazo a Turai - Aminiya
Aminiya

Enyeama ne na shida a gololin da suka fi nuna qwazo a Turai

Tsohon golan Najeriya bincent Enyeama da ke yin kwallo a kulob din Lille na Faransa ne na shida a jerin gololin da suka fi nuna kwazo a Nahiyar Turai.