Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Fashewar bututun mai ya hallaka mutum 10 a Ribas

Rahotannin daga garin Kom kom a Karamar Hukumar Oyigbo da ke Jihar Ribas na cewa akalla mutum 10 sun rasa rayukansu bayan da wani bututun mai ya fashe.

Shugaban Karamar Hukumar Oyigbo Gerald Oforji, ne ya tabbatarwa wakilinmu hakan a Oyigbo.

ADVERTISEMENT

Cikakken rahoton na nan tafe.

ADVERTISEMENT