✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Fashewar tankar mai: Ana zaman makoki a Kogi

Gwamnatin Jihar Kogi ta ware ranakun Alhamis da Juma’a domin zaman makoki sakamakon gobarar tankar mai da ta hallaka mutane da dama baya ga asarar…

Gwamnatin Jihar Kogi ta ware ranakun Alhamis da Juma’a domin zaman makoki sakamakon gobarar tankar mai da ta hallaka mutane da dama baya ga asarar dukiya mai tarin yawa a safiyar Laraba a Jihar.

Sanarwar da Kwamishinan Yada Labaran Jihar ya fitar ta ce gwamnatin jihar ta dauki yarukan jama’arta da muhimmanci shi ya sa ta ware ranakun domin juyayin wadanda aka rasa.

Karin bayani na tafe..