✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Firayiministan Tunusiyya ya yi murabus

Rikicin siyasarTunusiyya ya tursasa wa Firayiminista Jebali sauka daga mukaminsa, inda aka yi kiki kaka wajen kafa gwamnatin hadin gwiwa a tsakanin jam’iyyun siyasar kasar…

Rikicin siyasarTunusiyya ya tursasa wa Firayiminista Jebali sauka daga mukaminsa, inda aka yi kiki kaka wajen kafa gwamnatin hadin gwiwa a tsakanin jam’iyyun siyasar kasar 15.