✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Firayiministan Turkiyya ya gargadi masu zanga-zanga

Firayiministan  Turkiyya Tayyip Erdogan ya yi gargadi mai zafi kan cewa ba zai lamunta ba a ci gaba yi masa tarzoma, don haka jami’an tsaro…

Firayiministan  Turkiyya Tayyip Erdogan ya yi gargadi mai zafi kan cewa ba zai lamunta ba a ci gaba yi masa tarzoma, don haka jami’an tsaro suka tarwatsa masu zanga-zanga a dandalin Taksim. Ya kuma sha alwashin gnin karshen zanga-zanga, bayan da ’yan sanda suka tarwatsa wadanda suka taru a dandalin Taksim da ke birnin Istanbul, bayan da suka shafe makonni biyu suna zanga-zanga. ’yan sand asun yi amfani da ruwan zafi a wannan karon.