Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Fitaccen jarumin Indiya Rajesh Khanna ya rasu

Shararren dan fim din nan na Indiya, Rajesh Khanna ya rasu a ranar Larabar da ta gabata a gidansa da ke unguwar Aashirwad, a birnin Mumbai na kasar Indiya.

ADVERTISEMENT