Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Gangamin Dodanni

A rana ta kofar hanci ga watan Noman-baba, shekara ta dubu karamin lauje da sili da karamin lauje, daliban farfajiyar koyon watsattsake da buda wgagen littattafai da ke cikin Amintattar jaridar kasar Haurobiya a farfajiyar Dodorido, sun yi gangami a Jihar Tumbin-Giwa

ADVERTISEMENT