✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Gargadi: Ka so mutum kuma ka yi hankali da mutum

Soyayya dai ta zama dole, kuma babu soyayyar da ta zama dahir kamar soyayyar mutum ga dan uwansa mutum, ya Allah tsakanin namiji da mace…

Soyayya dai ta zama dole, kuma babu soyayyar da ta zama dahir kamar soyayyar mutum ga dan uwansa mutum, ya Allah tsakanin namiji da mace ko kuma saboda wani dalili na harkokin al’amuran yau da kullum, soyayya tsakanin mutane gaba daya.