✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Gobara ta ci majami’ar Notre-Dame a Paris

An samu wata gagarumar gobara da ta lashe ginin majami’ar Notre-Dame mai cike da kayan tarihi har husumiyar ginin ta rushe gaba daya, wannan mujami’ar…

An samu wata gagarumar gobara da ta lashe ginin majami’ar Notre-Dame mai cike da kayan tarihi har husumiyar ginin ta rushe gaba daya, wannan mujami’ar ta kai shekara 850 da gina ta.

Gobarar ta tashi ne a jiya Litinin, kimanin ma’aikatan kashe gobara 400 ne suka kokarin kashe gobarar, gobarar ta kai kimanin awa tara tana cin gin mujami’ar.

Wasu daga cikin hoton gobarar mujami`ar. Hoto daga BBC.