✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Gobara ta ci shaguna a kasuwar Balogun ta Legas

Wutar ta tashi ne a wasu shaguna da ke gefen kasuwar a safiyar yau Talata inda ta kona shaguna da dama da kuma wuraren ajiyar…

Wutar ta tashi ne a wasu shaguna da ke gefen kasuwar a safiyar yau Talata inda ta kona shaguna da dama da kuma wuraren ajiyar kayayyaki.

Hukumar kare afkuwar hadurra ta jihar Legas LASEMA ta ce, da ‘yan kwana-kwana sun yi kokarin kashe wutar. Wutar tana ci ne daga bene hawa na shida na wani ginin rukunin shaguna da ke cikin kasuwar ta Balogun.

Cikakken rahoton na nan tafe.