✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Gwamna Gaidam ya nemi Gidauniyar Sardauna ta nemo hanyar sasanta rikice-rikice a Arewa

Gwamnan Jihar Yobe Alhaji Ibrahim Gaidam ya roki shugabannin Gidauniyar Tunawa da Sardauna su samar da wasu hanyoyin da za a rika bi don sasanta…

Gwamnan Jihar Yobe Alhaji Ibrahim Gaidam ya roki shugabannin Gidauniyar Tunawa da Sardauna su samar da wasu hanyoyin da za a rika bi don sasanta rikice-rikicen da ka iya tasowa a tsakanin al’ummar Arewa.